Raymond Barre

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Raymond Barre a shekara ta 1980.

Raymond Barre [lafazi : /remon bar/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1924 a Saint-Denis, Faransa; ya mutu a shekara ta 2007 a Paris. Raymond Barre firaministan kasar Faransa ne daga Agusta 1976 zuwa Mayu 1981 (bayan Jacques Chirac - kafin Pierre Mauroy).