Paris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hasumiyan Eiffel (Tour Eiffel) na Filin Mars (Champ-de-Mars) shahararren wuri mai faɗi da Paris ne.

Paris [lafazi : /paris/] babban birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Paris akwai mutane 2,220,445 a kidayar shekarar 2014.

An gina birnin Paris a karni na ɗaya kafin haihuwan annabi Issa.

Akwai gundunmomi ashirin a cikin Paris.

Anne Hidalgo, ita ce shugaban birnin Paris daga zabenta a shekara ta 2014.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.