Jump to content

Eiffel Tower

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eiffel Tower
Tour Eiffel
banks of the Seine
Wuri
Public institution of intermunicipal cooperation with own taxation (en) FassaraGrand Paris (en) Fassara
Territorial collectivity of France with special status (en) FassaraFaris
Municipal arrondissement (en) Fassara7th arrondissement of Paris (en) Fassara
Coordinates 48°51′30″N 2°17′40″E / 48.858296°N 2.294479°E / 48.858296; 2.294479
Map
History and use
Opening28 ga Janairu, 1887
Ƙaddamarwa31 ga Maris, 1889
Mai-iko Government of France (en) Fassara
municipality of Paris (en) Fassara
Manager (en) Fassara Société d'exploitation de la tour Eiffel
Shugaba Gustave Eiffel (en) Fassara
Suna saboda Gustave Eiffel (en) Fassara
Amfani tourist attraction (en) Fassara
lightning rod (en) Fassara
transmitter (en) Fassara
lighthouse (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Zanen gini Stéphen Sauvestre (en) Fassara
Builder Gustave Eiffel (en) Fassara
Structural engineer (en) Fassara Émile Nouguier (en) Fassara
Maurice Koechlin (en) Fassara
Material(s) wrought iron (en) Fassara, Karfe da puddled iron (en) Fassara
Tsawo 330 m
324 m
300 m
Floors 3
Elevators 8
Heritage
Mérimée ID PA00088801
Visitors per year (en) Fassara 6,207,303
Offical website
An kallo daga Champ de Mars
Eiffel Tower
hoton gadar eiffel

Eiffel Tower (furucci|aɪfəl; furucci da faransanci|tuʁ‿ɛfɛl|) wani wrought-iron lattice tower dake a Champ de Mars a birnin Faris, ƙasar Faransa. An mata suna ne da sunan injiniyan da kamfaninsa suka tsara da gina ta, wanda shine Gustave Eiffel.

An gina ta daga shekarar 1887 zuwa 1889 amatsayin itace mashigi zuwa 1889 World's Fair, da fari tasha suka daga wasu daga cikin manyan masu zanen ƙasar faransa da malamai akan taswirar ta, sai dai tazama cultural icon na duk duniya baki daya ga Faransa da kuma gina mafi shahara a duniya.[1] Eiffel Tower itace gurin da akafi ziyarta da kudi a duniya; mutane miliyan 6.91  suka hau karshen ta a shekarar 2015.

Tana da kuma tsawon kimanin 324|m|ft|0, kamar tsayin gini mai hawa 81, kuma itace gini mafi tsawo a Faris. Kasan shi square ne, wanda keda fadin |125|m|ft|0 a kowane sashe. Lokacin gininsa, Eiffel Tower ya zarce Washington Monument yazama mafi tsayin gini da dan'adam ya gina a duniya, haka ta rike na tsawon shekaru 41 harsai da Ginin Chrysler na Birnin New York ta kammalu a 1930. Saboda sanya aerial na kafofin yada labarai a saman ginin a shekarar 1957, ayanzu tafi Ginin Chrysler da tsayi 17|ft|m. Amma banda transmitters. Eiffel Tower itace ta biyu gini mafi tsayi da basu da kariya a Faransa bayan ginin Millau Viaduct.

Eiffel Tower
Eiffel Tower

Ginin na matakai uku ga masu ziyara, da gun cin abinci a matakin farko da na biyu. Matakin farko na sama da 276|m dake sama da ƙasa – itace mafi tsawon observation deck wanda kowa ka iya amfani dashi a Tarayyar Turai. Ana kuma sayar da tikiti dan hawa saman da matakalu ko lift zuwa kaiwa matakin farko data biyu. Kaiwa sama daga matakin ƙasa zuwa matakin farko yafi matakala 300, haka ma daga hawa ta farko zuwa ta biyu. Dukda akwai gurin takawa zuwa sama, amma kawai anfi samun yin amfani da lifta (na'ura) ne.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. SETE. "The Eiffel Tower at a glance". Official Eiffel Tower website. Archived from the original on 14 April 2016. Retrieved 15 April 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)