Pierre Messmer
Pierre Messmer [lafazi : /piyer mesmer/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1916 a Vincennes, Faransa; ya mutu a shekara ta 2007 a Paris. Pierre Messmer firaministan kasar Faransa ne daga Yuli 1972 zuwa Mayu 1974 (bayan Jacques Chaban-Delmas - kafin Jacques Chirac).