François Mitterrand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
François Mitterrand a shekara ta 1981.

François Mitterrand (lafazi: /feranswa miteran/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1916 a Jarnac, Faransa; ya mutu a shekara ta 1996 a Paris. François Mitterrand shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1981 zuwa 1995 (bayan Valéry Giscard d'Estaing - kafin Jacques Chirac). .