Valéry Giscard d'Estaing

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Valéry Giscard d'Estaing a shekara ta 1979.

Valéry Giscard d'Estaing (lafazi: /baleri jisekar desetin/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1926 a Koblenz, Jamus. Valéry Giscard d'Estaing shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1974 zuwa shekarar 1981 (bayan Georges Pompidou - kafin François Mitterrand). .