Georges Pompidou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Georges Pompidou
Georges Pompidou (cropped 2).jpg
Rayuwa
Cikakken suna Georges Jean Raymond Pompidou
Haihuwa Montboudif (en) Fassara, ga Yuli, 5, 1911
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Mutuwa Faris, ga Afirilu, 2, 1974
Makwanci Orvilliers (en) Fassara
Yanayin mutuwa natural causes (en) Fassara (leukemia (en) Fassara
lymphoma (en) Fassara)
Yan'uwa
Mahaifi Léon Pompidou
Yara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da banker (en) Fassara
Wurin aiki Faris
Aikin soja
Digiri lieutenant (en) Fassara
Ya faɗaci Yakin Duniya na II
Imani
Addini Cocin katolika
Jam'iyar siyasa Union of Democrats for the Republic (en) Fassara
Union for the New Republic (en) Fassara
Rally of the French People (en) Fassara
Georges Pompidou a shekara ta 1969.

Georges Pompidou (lafazi: /jorej fumefidu/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1911 a Montboudif, Faransa; ya mutu a shekara ta 1974 a Paris, Faransa. Georges Pompidou shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1969 zuwa shekarar 1974 (bayan Charles de Gaulle - kafin Valéry Giscard d'Estaing). .