Laurent Fabius

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Laurent Fabius a shekara ta 2014.

Laurent Fabius [lafazi : /loran fabiyus/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1946 a Paris, Faransa. Laurent Fabius firaministan kasar Faransa ne daga Yuli 1984 zuwa Maris 1986 (bayan Pierre Mauroy - kafin Jacques Chirac).