Jean-Marc Ayrault

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jean-Marc Ayrault a shekara ta 2014.

Jean-Marc Ayrault ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Maulévrier, Faransa. Jean-Marc Ayrault firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 2012 zuwa Maris 2014 (bayan François Fillon - kafin Manuel Valls).