Manuel Valls
Appearance

Manuel Valls ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1962 a birnin Barcelona, Katalunya, Ispaniya.
Dan majalisar Faransa ne daga Yuni 2002 zuwa Yuli 2012, kuma da daga Janairu 2017.
Manuel Valls firaministan kasar Faransa ne daga Maris 2014 zuwa Disamba 2016 (bayan Jean-Marc Ayrault - kafin Bernard Cazeneuve).