Bernard Cazeneuve a shekara ta 2013.FM Urmas Paet ya gana da ministan harkokin Turai na Faransa Bernard Cazeneuve. 15/09/2012Bernard Cazeneuve
Bernard Cazeneuve [lafazi : /berenar kazenev/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Senlis, Faransa. Bernard Cazeneuve firaministan kasar Faransa ne daga Disamba 2016 zuwa Mayu 2017 (bayan Manuel Valls - kafin Édouard Philippe).