Édouard Philippe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Édouard Philippe a shekara ta 2017.

Édouard Philippe [lafazi : /eduar filip/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1970 a Rouen, Faransa. Édouard Philippe firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 2017 (bayan Bernard Cazeneuve).