Jean Castex
Appearance


Jean Castex ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1965 a garin Vic-Fezensac, Faransa. Jean Castex firaministan ƙasar Faransa ne daga Yuli 2020.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.