Katalunya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wurin Katalunya a cikin Ispaniya.
Tutar Katalunya.

Katalunya yankin Ispaniya ce. Babban birnin Katalunya Barcelona ce. Mazaunan Katalunya, suna jin harsunan Katalanci da Ispaniyanci.

Katalunya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 32,108. Katalunya tana da yawan jama'a 7,522,596, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2016.