Occitanie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Occitanie
Occitanie
La Région Occitanie / Pyrénées-Méditerranée
Flag of Région Occitanie Perpinyà variation.svg Blason région fr Occitanie.svg
Administration
Capital Toulouse
Official languages Faransanci, Occitan (en) Fassara da Catalan (en) Fassara
Geography
Languedoc-Roussillon-Midi-Pyrénées region locator map.svg
Area 72724 km²
Borders with Provence-Alpes-Côte d'Azur (en) Fassara, Auvergne-Rhône-Alpes (en) Fassara, Nouvelle-Aquitaine (en) Fassara, Aragon (en) Fassara, Katalunya, Andorra da Ispaniya
Demography
Population 5,845,102 imezdaɣ. (1 ga Janairu, 2017)
Density 80.37 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara da UTC+02:00 (en) Fassara
laregion.fr

Yankin Occitanie (ko Oksitaniya) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin kasar Faransa; babban biranen yanki, su ne Toulouse (gwamna) da Montpellier (majalisar dokoki). Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan biyar da dubu dari takwas da hamsin ne. Shugaban yanki Carole Delga ce.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.