Montpellier

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Filin garin Comédie, a Montpellier.

Montpellier [lafazi : /monfeliye/ ko /monpeliye/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Montpellier akwai mutane 589 610 a kidayar shekarar 2014.