Toulouse

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Shaharren gine-ginen Toulouse.

Toulouse [lafazi : /tuluz/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Toulouse akwai mutane 466,297 a kidayar shekarar 2014. Hedkwatar kamfanin Airbus ne a Blagnac, unguwar Toulouse.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.