François Fillon
Appearance


François Fillon ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Le Mans, Faransa. François Fillon firaministan kasar Faransa ne daga Mayu shekarar 2007 zuwa Mayu 2012 (bayan Dominique de Villepin - kafin Jean-Marc Ayrault).