Alain Juppé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Alain Juppé a shekara ta 2015.

Alain Juppé ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1945 a Mont-de-Marsan, Faransa. Alain Juppé firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 1995 zuwa Yuni 1997.