Michel Rocard

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Michel Rocard a shekara ta 2008.

Michel Rocard [lafazi : /mishel rokar/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1930 a Courbevoie, Faransa. Laurent Fabius firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 1988 zuwa Mayu 1991 (bayan Jacques Chirac - kafin Édith Cresson).