Édith Cresson
Appearance

Édith Cresson [lafazi : /edit kreson/] yar siyasan Faransa ce. An haife ta a shekara ta 1934 a Boulogne-Billancourt, Faransa. Édith Cresson firaministan kasar Faransa ce daga Mayu 1991 zuwa Afrilu 1992 (bayan Michel Rocard - kafin Pierre Bérégovoy).