François Hollande

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
François Hollande a shekara ta 2015.

François Hollande (lafazi: /feranswa holanede/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Rouen, Faransa. François Hollande shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 2012 zuwa 2017.