Emmanuel Macron

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Emmanuel Macron a shekara ta 2017.

Emmanuel Macron ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1977 a Amiens, Faransa. Emmanuel Macron shugaban kasar Faransa ne daga Mayu 2017.