Lille

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Unguwan Charles-de-Gaulle (Babban Unguwan) a Lille.

Lille [lafazi : /lil/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Lille akwai mutane 1,182,127 a kidayar shekarar 2014. Lille a kan iyaka tsakanin Faransa da Beljik ce.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.