Venezuela

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Venezuela
República Bolivariana de Venezuela
Flag of Venezuela.svg Coat of arms of Venezuela.svg
Administration
Government presidential régime (en) Fassara da federal republic (en) Fassara
Head of state Nicolás Maduro (en) Fassara
Capital Karakas
Official languages Spanish (en) Fassara da Venezuelan Sign Language (en) Fassara
Geography
VEN orthographic.svg da LocationVenezuela.svg
Area 916445 km²
Borders with Kolombiya, Brazil, Guyana, Dominican Republic (en) Fassara, Trinidad da Tobago, Saint Kitts da Nevis, Dominika, Saint Lucia, Saint Vincent and the Grenadines (en) Fassara, Grenada, Kingdom of the Netherlands (en) Fassara, Tarayyar Amurka, Faransa da Birtaniya
Demography
Population 28,515,829 imezdaɣ. (2019)
Density 31.12 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−04:00 (en) Fassara
Internet TLD .ve (en) Fassara
Calling code +58
Currency Venezuelan bolívar (en) Fassara
mppre.gob.ve
Tutar Venezuela
Tambarin kasar Venezuela
Kasar Venezuela
mutanen kasar Venezuela a bukukuwan al'ada

Venezuela (lafazi: /benesuhela/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Venezuela yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 916 445. Venezuela yana da yawan jama'a 31 689 176, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[1].

Venezuela yana da iyaka da Brazil, Guyana da Kolombiya.

Caracas babban birnin Venezuela

Babban birnin Venezuela shine Karakas.

Shugaban ƙasar Venezuela shine Nicolás Maduro.

wasu mahukunta kasar Venezuela a wani karni

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.