Dominika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dominika
Commonwealth of Dominica
Flag of Dominica.svg Coat-of-arms-of-Dominica.svg
Administration
Head of state Charles Savarin (en) Fassara
Capital Roseau (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Dominica on the globe (Americas centered).svg da LocationDominica.svg
Area 751.096551 km²
Borders with Venezuela
Demography
Population 73,925 imezdaɣ. (2017)
Density 98.42 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−04:00 (en) Fassara da Atlantic Time Zone (en) Fassara
Internet TLD .dm (en) Fassara
Calling code +1767
Currency Eastern Caribbean dollar (en) Fassara
dominica.gov.dm
Tutar Dominika.

Dominica ko Dominika[1] (da Turanci: Commonwealth of Dominica; da Faransanci: Dominique; da harshen Karibiyan: Wai‘tu kubuli) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Dominika birnin Roseau ne. Dominika tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 750. Dominika tana da yawan jama'a 71,625, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Dominika tsibi ne a cikin Tekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Dominika Charles Savarin ce. Firaministan ƙasar Dominika Roosevelt Skerrit ne daga shekara ta 2004.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.