Venezia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Venezia.

Venezia (lafazi: /venedzia/) birni ne, da ke a yankin Veneto, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Veneto. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, yana da jimillar yawan mutane 261 905 (969 000 ƙeta iyakokin birni). An gina birnin Venezia a karni na biyar bayan haifuwan annabi Issa.