Grenada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Grenada
Flag of Grenada.svg Coat of arms of Grenada.svg
Administration
Head of state Elizabeth II
Capital St. George's (en) Fassara
Official languages Turanci da Grenadian Creole English (en) Fassara
Geography
Grenada in its region.svg da Grenada on the globe (Americas centered).svg
Area 348.5 km²
Borders with Venezuela
Demography
Population 107,825 imezdaɣ. (2017)
Density 309.4 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−04:00 (en) Fassara
Internet TLD .gd (en) Fassara
Calling code +1473
Currency Eastern Caribbean dollar (en) Fassara
gov.gd
Tutar Grenada.

Grenada ko Giranada[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Grenada birnin St. George's ne. Salvador tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 348. Grenada tana da yawan jama'a 111,454, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Grenada ƙungiyar tsibirai (tana da tsibirai bakwai) ce a cikin Tekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Grenada Cécile La Grenade ce. Firaministan ƙasar Grenada Keith Mitchell ne daga shekara ta 2013.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.