Trinidad da Tobago

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Trinidad da Tobago
Flag of Trinidad and Tobago.svg Coat of arms of Trinidad and Tobago.svg
Administration
Government parliamentary republic (en) Fassara
Head of state Paula-Mae Weekes (en) Fassara
Capital Port of Spain (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Trinidad and Tobago (orthographic projection).svg
Area 5128 km²
Borders with Venezuela
Demography
Population 1,369,125 imezdaɣ. (2017)
Density 266.99 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−04:00 (en) Fassara
Internet TLD .tt (en) Fassara
Calling code +1868
Currency Trinidad and Tobago dollar (en) Fassara
gov.tt
Tutar Trinidad da Tobago
Tambarin Trinidad da Tobago
Taswirar Trinidad and Tobago mai nuna rabuwar sassan mulki
Taswirar Trinidad da Tobago mai nuna yanayin kasa

Jamhuriyar Trinidad da Tobago (da Turanci: Republic of Trinidad and Tobago) kasa ce a kudancin kogin Karibiyan. Kilomita 11 (mil 7) daga kasar Venezuela. Kasar nada manyan tsuburai guda biyu wato Trinidad da Tobego, da kuma wasu kananan tsuburran da dama. Babban birnin kasar shine Port-of-Spain. Akwai jimillar adadin mutane kimanin 1,262,366 a kasar.

Kasar ta samu yancin kanta ne daga kasar Birtaniya a shekarar 1962.

Mutanen kasar duka sunzo ne daga kasashen Afrika, Turai, Larabawa, da kuma Indiya. Kiristanci shine babban addini a kasar sai kuma Hindu da Musulunci. A kwai kuma addinan gargajiya na mutanen Afrika.

Akwai albarkatun kasa a tsuburin wanda shine jigo na tattalin arzikin kasar sai kuma yawon bude ido.