Port of Spain
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Suna saboda | Ispaniya da tashar jirgin ruwa | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Trinidad da Tobago | ||||
| Babban birnin |
| ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 49,031 (2025) | ||||
| • Yawan mutane | 4,085.92 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 12 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Gulf of Paria (en) | ||||
| Altitude (en) | 3 m | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna |
Prime Minister of Trinidad and Tobago (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 500234 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−04:00 (en) | ||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | TT-POS | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | pos.gov.tt | ||||
Port of Spain babban birni ne na ƙasar Trinidad da Tobago. Kimanin mutane 49,031 ke zaune a nan. Shine gari na biyu bayan San Fernando kuma shin e birni na uku mafi girma a ƙasar. Yana zaman matsayin babban birninta tun daga 1700s.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
