Saint Kitts da Nevis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Saint Kitts da Nevis
Commonwealth realm, jiha, island nation, sovereign state
bangare naLesser Antilles, European Union tax haven blacklist Gyara
farawa27 ga Faburairu, 1967 Gyara
sunan hukumaSaint Kitts and Nevis, la Fédération de Saint-Christophe-et-Niévès Gyara
native labelFederation of Saint Kitts and Nevis Gyara
short name🇰🇳 Gyara
named afterDedication of the Basilica of St Mary Major Gyara
yaren hukumaTuranci Gyara
takeO Land of Beauty! Gyara
cultureculture of Saint Kitts and Nevis Gyara
motto textCountry Above Self, Follow your heart Gyara
nahiyaAmirka ta Arewa Gyara
ƙasaSaint Kitts da Nevis Gyara
babban birniBasseterre Gyara
coordinate location17°19′48″N 62°40′0″W Gyara
coordinates of northernmost point17°25′12″N 62°49′12″W Gyara
geoshapeData:Saint Kitts and Nevis.map Gyara
highest pointMount Liamuiga Gyara
lowest pointCaribbean Sea Gyara
tsarin gwamnaticonstitutional monarchy, federal monarchy Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasamonarch of Saint Kitts and Nevis Gyara
shugaban ƙasaElizabeth II Gyara
office held by head of governmentPrime Minister of St Kitts and Nevis Gyara
shugaban gwamnatiTimothy Harris Gyara
legislative bodyNational Assembly Gyara
diplomatic relationBirtaniya, Taiwan, Koriya ta Arewa Gyara
located in time zoneUTC−04:00 Gyara
kuɗiEastern Caribbean dollar Gyara
twinned administrative bodyMiami-Dade County Gyara
sun raba iyaka daVenezuela Gyara
driving sidehagu Gyara
electrical plug typeNEMA 1-15, NEMA 5-15, AC power plugs and sockets: British and related types, BS 1363 Gyara
language usedTuranci, Leeward Caribbean Creole Gyara
significant eventSiege of Brimstone Hill Gyara
official websitehttps://www.gov.kn/ Gyara
tutaflag of Saint Kitts and Nevis Gyara
kan sarkiCoat of arms of Saint Kitts and Nevis Gyara
has qualityfree country Gyara
top-level Internet domain.kn Gyara
geography of topicgeography of Saint Kitts and Nevis Gyara
tarihin maudu'iHistory of Saint Kitts and Nevis Gyara
country calling code+1869 Gyara
lambar taimakon gaggawa9-1-1 Gyara
maritime identification digits341 Gyara
Unicode character🇰🇳 Gyara
category for mapsCategory:Maps of Saint Kitts and Nevis Gyara
Tutar Saint Kitts da Nevis.

Saint Kitts da Nevis ko Senti Kit da Nabis[1] (da Turanci: Saint Kitts and Nevis; da Faransanci: Saint-Christophe-et-Niévès) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Saint Kitts da Nevis birnin Basseterre ne. Saint Kitts da Nevis tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 261. Saint Kitts da Nevis tana da yawan jama'a 53,821, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Saint Kitts da Nevis ƙungiyar tsibirai (tana da tsibirai biyu: Saint Kitts da Nevis) ce a cikin Tekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2015, shugaban ƙasar Saint Kitts da Nevis Tapley Seaton ce. Firaministan ƙasar Saint Kitts da Nevis Timothy Harris ne daga shekara ta 2015.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.