Saint Lucia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tutar Saint Lucia.
Castries, babban birnin Saint Lucia.

Saint Lucia (lafazi : /senet lushe/ ; da Faransanci : Sainte-Lucie, lafazi : /senete lusi/) ƙasa ne, da ke a nahiyar Amurka. Tsibiri ne a cikin Tekun Karibe. Babban birnin Saint Lucia Castries ne. Saint Lucia yana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 617. Saint Lucia yana da yawan jama'a 178,015, bisa ga jimillar shekarar 2016.

Ya kasance yancin kai bayyana a shekarar 1979.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.