Karakas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Karakas.

Karakas ko Caracas birni ne, da ke a yankin babban birnin, a ƙasar Venezuela. Shi ne babban birnin ƙasar Venezuela. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, Karakas tana da yawan jama'a 2,923,959. An gina birnin Karakas a shekara ta 1567.