Guyana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Guyana
Co-operative Republic of Guyana
Flag of Guyana.svg Coat of arms of Guyana.svg
Administration
Head of state Irfaan Ali (en) Fassara
Capital Georgetown
Official languages Turanci
Geography
GUY orthographic.svg da LocationGuyana.svg
Area 214970 km²
Borders with Brazil, Suriname da Venezuela
Demography
Population 777,859 imezdaɣ. (2017)
Density 3.62 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−04:00 (en) Fassara
Internet TLD .gy (en) Fassara
Calling code +592
Currency Guyanese dollar (en) Fassara
parliament.gov.gy
Tutar Guyana
Tambarin Guyana

Guyana (lafazi: /guiyana/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Guyana yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 214 970. Guyana yana da yawan jama'a 750 204, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[1].

Guyana yana da iyaka da Brazil, Suriname da Venezuela.

Babban birnin Guyana shine Georgetown.

Shugaban ƙasar Guyana shine David Granger.

Fadar Guyana
Babbar kotun Guyana
Ginin yan majalisa tun 1834


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.