Georgetown

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Georgetown
Georgetown - Guyana.png
babban birni, birni
farawa1781 Gyara
sunan hukumaGeorgetown Gyara
named afterGeorge III of Great Britain Gyara
ƙasaGuyana Gyara
babban birninGuyana, British Guiana, Demerara Gyara
located in the administrative territorial entityDemerara-Mahaica Gyara
located in or next to body of waterDemerara River, Tekun Atalanta Gyara
coordinate location6°47′0″N 58°10′0″W Gyara
twinned administrative bodyPyongyang, St. Louis Gyara
Majalisar ƙasar Guyana, a birnin Georgetown.

Georgetown (lafazi : /jorjeton/) birni ne, da ke a ƙasar Guyana. Shi ne babban birnin ƙasar Guyana. Georgetown yana da yawan jama'a 200,500, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Georgetown a ƙarshen karni na sha takwas.