Jump to content

Suriname

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suriname
Republiek Suriname (nl)
Ripoliku Sranan (srn)
Flag of Suriname (en) Coat of arms of Suriname (en)
Flag of Suriname (en) Fassara Coat of arms of Suriname (en) Fassara

Take God zij met ons Suriname (en) Fassara

Kirari «Justitia – Pietas – Fides»
«Justice – Piety – Trust»
«Справедливост - праведност - вяра»
Wuri
Map
 4°N 56°W / 4°N 56°W / 4; -56

Babban birni Paramaribo
Yawan mutane
Faɗi 563,402 (2017)
• Yawan mutane 3.45 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Dutch (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Amurka ta Kudu da Karibiyan
Yawan fili 163,270 km²
Wuri mafi tsayi Julianatop (en) Fassara (1,280 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Suriname (en) Fassara
Ƙirƙira 25 Nuwamba, 1975
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Suriname (en) Fassara Chan Santokhi (en) Fassara (16 ga Yuli, 2020)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 2,984,706,244 $ (2021)
Kuɗi Surinamese dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .sr (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +597
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 110, 113 (en) Fassara, 111 (en) Fassara da 115 (en) Fassara
Lambar ƙasa SR
Wasu abun

Yanar gizo gov.sr
Tutar Suriname
Tambarin Suriname
Dutsin Voltzberg
Paramaribo, Suriname

Suriname (lafazi: /Suriname/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Suriname yana da kuma yawan fili kimanin kilomita arabba'i 163 270. Suriname yana da yawan jama'a 597 927, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[1].

Suriname yana da iyaka da Brazil, Guyana da Guyanar Faransa.

Babban birnin Suriname shine Paramaribo.

Shugaban ƙasar Suriname shine Desi Bouterse.

Ginin majalisar kasa
Babbar kotun kasa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Population et densité des principaux pays du monde en 2017". 2017.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.