Paramaribo
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Suriname | |||
| District of Suriname (en) | Paramaribo District (en) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 223,757 (2019) | |||
| • Yawan mutane | 1,229.43 mazaunan/km² | |||
| Harshen gwamnati |
Dutch (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 182 km² | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Suriname River (en) | |||
| Altitude (en) | 3 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 1613 | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−03:00 (en) | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | paramaribo.com | |||

Paramaribo (lafazi : /paramaribo/) birni ne, da ke a ƙasar Suriname. Shi ne babban birnin ƙasar Suriname. Paramaribo yana da yawan jama'a 240,924, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Paramaribo a tsakiyar karni na sha bakwai.





