Nicaragua
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
República de Nicaragua (es) | |||||
|
|||||
![]() Old Cathedral of Managua (en) ![]() | |||||
| |||||
Take |
Salve a ti (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Ymddiriedwn yn Nuw» «Unica. Original!» | ||||
Suna saboda |
Nicarao (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Managua | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,142,098 (2005) | ||||
• Yawan mutane | 39.44 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Sifen | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Latin America (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 130,375 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Cerro Mogotón (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Caribbean Sea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
State of Nicaragua (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1821 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Nicaragua (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• President of Nicaragua (en) ![]() |
Daniel Ortega (en) ![]() | ||||
• President of Nicaragua (en) ![]() |
Daniel Ortega (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Nicaraguan córdoba (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ni (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +505 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
118 (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | NI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | visitnicaragua.us |
Nicaragua (lafazi : /nikaragwa/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Tsakiya. Nicaragua yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 129 494. Nicaragua yana da yawan jama'a 6 085 213, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2018[1].
Nicaragua yana da iyaka da Costa Rica da Honduras. Babban birnin Nicaragua, Managua ne.
Shugaban ƙasar Nicaragua, shi ne Daniel Ortega.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Central America : Nicaragua — The World Factbook - Central Intelligence Agency". 2018. Archived from the original on 2016-02-13. Retrieved 2019-08-01.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.