Managua
Jump to navigation
Jump to search
Managua
farawa | 24 ga Maris, 1819 ![]() |
---|---|
demonym | Managua, Managvano, Managüense, Capitalino, Managua ![]() |
ƙasa | Nicaragua ![]() |
babban birnin | Nicaragua ![]() |
located in the administrative territorial entity | Managua Department ![]() |
located in or next to body of water | Lake Managua ![]() |
coordinate location | 12°9′0″N 86°16′0″W ![]() |
located in time zone | UTC−06:00 ![]() |
postal code | 10000–14338 ![]() |
official website | http://www.managua.gob.ni ![]() |
local dialing code | 2 ![]() |
Managua birni ne, da ke a yankin birnin Managua, a ƙasar Nicaragua. Shine babban birnin ƙasar Nicaragua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Managua tana da yawan jama'a 1,401,687. An gina birnin Managua a shekara ta 1819.
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.