Jump to content

Asturaliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asturaliya
Australia (en-au)
Flag of Australia (en) Coat of arms of Australia (en)
Flag of Australia (en) Fassara Coat of arms of Australia (en) Fassara


Take Advance Australia Fair (en) Fassara (19 ga Afirilu, 1984)

Kirari «There's NOTHING like Australia» (2010)
Official symbol (en) Fassara Acacia pycnantha (en) Fassara da opal (en) Fassara
Suna saboda Terra Australis (en) Fassara
Wuri
Map
 25°S 133°E / 25°S 133°E / -25; 133

Babban birni Kanberra
Yawan mutane
Faɗi 26,473,055 (2023)
• Yawan mutane 3.44 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 10,852,208 (2021)
Harshen gwamnati Australian English (en) Fassara
Auslan (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na MIKTA (en) Fassara, Australia and New Zealand (en) Fassara, Australasia (en) Fassara da Commonwealth of Nations (en) Fassara
Yawan fili 7,692,024 km²
• Ruwa 0.8 %
Measurement (en) Fassara 4,000 km (Amplada) × 3,860 km  (Llargada) default
Coastline (en) Fassara 34,000 km
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Indiya, South Pacific Ocean (en) Fassara, Great Australian Bight (en) Fassara, Bass Strait (en) Fassara, Tasman Sea (en) Fassara, Coral Sea (en) Fassara, Arafura Sea (en) Fassara da Timor Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Mawson Peak (en) Fassara (2,745 m)
Wuri mafi ƙasa Kati Thanda–Lake Eyre (en) Fassara (−15 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United Kingdom of Great Britain and Ireland
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1901
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati representative democracy (en) Fassara, constitutional monarchy (en) Fassara da tarayya
Majalisar zartarwa Australian Government (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Australia (en) Fassara
• monarch of Australia (en) Fassara Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Australia (en) Fassara Anthony Albanese (en) Fassara (23 Mayu 2022)
Majalisar shariar ƙoli High Court of Australia (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 1,675,418,665,067 $ (2022)
Nominal GDP per capita (en) Fassara 54,348.23 $ (2019)
Total exports (en) Fassara 464,925,000,000 $ (2022)
Kuɗi Australian dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .au (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +61
Lambar taimakon gaggawa 000 (en) Fassara, *#06# da 106 (en) Fassara
Lambar ƙasa AU
Wasu abun

Yanar gizo australia.gov.au
Historical map of Australia (1909)

Asturaliya kasa ce da ke kudu maso gabasci taikun haye baban birnen ta Kanberra . daga arewaci kujin taimur da matsatsin arfurz daga gabas kujin kural da kujin tasman daga kudu matsatsin bas , daga kudu da yamma taikun Indiya ne ya mamaye wannan bangaren

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihi ya nuna cewa mutane farko na Asturaliya sune ƴan asalin Australia to a shekara dubu 60 suka feto daga kudu maso gabascin Asiya lukacin da mutane suna gaura wajin ruwa amma ba'ajima ba se ruwan ya kuma yi karfe har yarabasu da 'yan uwansu na Asiya suna zaune a cikin wannan sabon bangare nasu . wanna bangare na Asturaliya da ba wanda yasan shi a cikin duniya har zuwa karne na 17 wa'yannan masu kama wure zauna suna da dabbube kala kala na gida da na daje kuma suna da kayan lambu da sauransu , suna kune gunakinsu da ta yi arzike , suna zuwa kamu naman daje suna yen wane da faje dan ruwa yataru suringa kamin kyfe a she . Do da suna manoma ne amma a shekaru 3000 da suka gabata su kukaua sosai har suka jara kasar su kuma mutnen nata na asili sun kama kasuwanci da wasu bangre me nisa kawa bangaen Turi da na Amruka a kashen karne da 17 Turwa suka soma shega da kadan kadan sun tarda mutanen asili da aladun su da kabilun su da harsunan su fyye da 250 to amma a karne na 19 turawa sun yi kokare sun batar musu da wasu harsunan .

Tuirwa mukin mallaka sun shegu sosai wannan bangare Ashekara ta 1788 sun kame kudu maso gabsci, shi ne yasa mazuna asili suna raguwa don saboda tsananin azaba da wahalar da suke ce awurin kuma suna musu kashin kiyash kuma sun kauw musu wata cuta me tsanani wanda mutun yana iya dauka daga wurin dan uwansa . A wannan shekarar kuma turawa suka samu kashe shuwan mutanen farko sun yi bincike a kashin sun gano yanada shekaru dobu 26 kuma sun dada samu kashin kai yanada shekaru dobu 13 suna kama da mutanen sin

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wikimedia Commons on Asturaliya