Kanberra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgKanberra
Canberra (en)
Flag of the Australian Capital Territory.svg Coat of arms of Canberra (en)
Coat of arms of Canberra (en) Fassara
Canberra from Mt Ainslie (5642431515).jpg

Wuri
Canberra locator-MJC.png Map
 35°17′35″S 149°07′37″E / 35.2931°S 149.1269°E / -35.2931; 149.1269
Commonwealth realm (en) FassaraAsturaliya
Mainland territory of Australia (en) FassaraAustralian Capital Territory (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 381,488 (2014)
• Yawan mutane 808.61 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Canberra - Queanbeyan (en) Fassara
Yawan fili 471.78 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Burley Griffin (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 578 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 12 ga Maris, 1913
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 2600–2617
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+10:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0251, 0252, 0261 da 0262
Wasu abun

Yanar gizo act.gov.au
Kanberra.

Kanberra ko Canberra (lafazi: [kanebera]) birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Shi ne babban birnin ƙasar Asturaliya (babban birnin tattalin arziki Sydney ne). Kanberra yana da yawan jama'a 403,468, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Kanberra a shekarar 1913 bayan haifuwan annabi Issa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]