Sydney
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Sydney (en) 悉尼 (zh) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda |
Thomas Townshend, 1st Viscount Sydney (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Commonwealth realm (en) ![]() | Asturaliya | ||||
State of Australia (en) ![]() | New South Wales (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,840,600 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 398.58 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 12,144.6 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Parramatta River (en) ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 6 m-58 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 26 ga Janairu, 1788 | ||||
Muhimman sha'ani |
2000 Summer Olympics (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 2000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+10:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0272, 0273, 0274, 0276, 0277, 0279, 0280, 0282, 0283, 0285, 0288, 0290, 0291, 0292, 0293, 0294, 0295, 0296, 0297, 0298 da 0299 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cityofsydney.nsw.gov.au | ||||
![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Sydney birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Shi ne babban birnin tattalin arziki ƙasar Asturaliya (babban birnin siyasa Canberra ne). Sydney yana da yawan jama'a 5,131,326, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Sydney a shekarar 1788 bayan haifuwan annabi Issa.