Kanberra
Appearance
(an turo daga Canberra)
| Canberra (en) | |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Asturaliya | ||||
| Mainland territory of Australia (en) | Australian Capital Territory (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 381,488 (2014) | ||||
| • Yawan mutane | 808.61 mazaunan/km² | ||||
| Demonym (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na | Canberra - Queanbeyan (en) | ||||
| Yawan fili | 471.78 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Burley Griffin (en) | ||||
| Altitude (en) | 578 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 12 ga Maris, 1913 | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 2600–2617 | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 0251, 0252, 0261 da 0262 | ||||
| Wasu abun | |||||
| Yanar gizo | act.gov.au | ||||

Kanberra ko Canberra (lafazi: [kanebera]) birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Shi ne babban birnin ƙasar Asturaliya (babban birnin tattalin arziki Sydney ne). Kanberra yana da yawan jama'a 403,468, bisa ga jimillar shekerar 2016. An kuma gina birnin Kanberra a shekarar 1913 bayan haifuwan annabi Issa.
- Austaraliya Indonesian embassy
- Kofar shiga Gidan tarihi na kasa, Kanberra Australiya
- Australian Academy of Science, Shine Dome
- Parliament House
- National Gallery of Australia
- Librarin Australia a Canberra
- Majalisar Australia a Canberra
- National Carillon a Canberra
