Tsibiran Solomon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tsibiran Solomon
Solomon Islands
Flag of the Solomon Islands.svg Coat of arms of the Solomon Islands.svg
Administration
Head of state Elizabeth II
Capital Honiara (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Solomon Islands on the globe (Oceania centered).svg
Area 28400 km²
Borders with Fiji, Sabuwar Gini Papuwa, Vanuatu, Asturaliya da Faransa
Demography
Population 611,343 imezdaɣ. (2017)
Density 21.53 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+11:00 (en) Fassara
Internet TLD .sb (en) Fassara
Calling code +677
Currency Solomon Islands dollar (en) Fassara
visitsolomons.com.sb
Tutar Tsibiran Solomon.

Tsibiran Solomon (da Turanci Solomon Islands) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran Solomon Honiara ne. Tsibiran Solomon tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 28,400. Tsibiran Solomon tana da yawan jama'a 652,857, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari tara cikin ƙasar Tsibiran Solomon. Tsibiran Solomon ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Tsibiran Solomon Tallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Tsibiran Solomon Manasseh Sogavare ne daga shekara ta 2019.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]