Fiji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Fiji
Republic of Fiji
Matanitu Tugalala o Viti
Fidźi Ganaradźja
Viti
Flag of Fiji.svg Coat of arms of Fiji.svg
Administration
Head of state Jioji (George) Konrote (en) Fassara
Capital Suva (en) Fassara
Official languages Turanci, Fijian (en) Fassara, Fiji Hindi (en) Fassara da Indiyanci
Geography
Fiji (orthographic projection).svg
Area 18274 km²
Demography
Population 905,502 imezdaɣ. (2017)
Density 49.55 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+12:00 (en) Fassara
Internet TLD .fj (en) Fassara
Calling code +679
Currency Fijian dollar (en) Fassara
fiji.gov.fj…
Tutar Fiji.

Fiji ko Jamhuriyar Fiji (da harshen Fiji Viti; da harshen Fiji Hindi Fiji; da Turanci Republic of Fiji) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Fiji Suva ne. Fiji tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 18,274. Fiji tana da yawan jama'a 926,276, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai dari uku da talatin a cikin ƙasar Fiji. Fiji ta samu yancin kanta a shekara ta 1970.

Daga shekara ta 2015, shugaban ƙasar Fiji Jioji Konrote ne. Firaministan ƙasar Fiji Frank Bainimarama ne daga shekara ta 2007.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]