Windhoek

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Windhoek.

Windhoek (lafazi: /fintuk/) birni ne, da ke a yankin Khomas, a ƙasar Namibiya. Shi ne babban birnin ƙasar Namibiya kuma da babban birnin yankin Khomas. Windhoek tana da yawan jama'a 325,858, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Windhoek a shekara ta 1840.