Conakry

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Conakry daga jirgin sama.

Conakry (lafazi: /konakeri/) birni ne, da ke a yankin Conakry, a ƙasar Gine. Shi ne babban birnin ƙasar Gine kuma da babban birnin yankin Conakry. Conakry tana da yawan jama'a 3 667 864, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Conakry a shekara ta 1887.