Dakar

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Place de l'Indépendance (filin garin Yancin) a Dakar.

Dakar birni ne, da ke a yankin Dakar, a ƙasar Senegal. Shi ne babban birnin ƙasar Senegal kuma da babban birnin yankin Dakar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 2,450,000 (miliyan biyu da dubu dari huɗu da hamsin). An gina birnin Dakar a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa.