Jump to content

Burkina Faso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Burkina faso)
Burkina Faso
Flag of Burkina Faso (en) Coat of arms of Burkina Faso (en)
Flag of Burkina Faso (en) Fassara Coat of arms of Burkina Faso (en) Fassara

Take Une Seule Nuit (en) Fassara

Kirari «Unity–Progress–Justice»
«Единство - прогрес - справедливост»
«Unité–Progrès–Justice»
«Unidad–Progreso–Justicia»
«Undod – Cynnydd – Cyfiawnder»
Wuri
Map
 12°16′00″N 2°04′00″W / 12.26667°N 2.06667°W / 12.26667; -2.06667

Babban birni Ouagadougou
Yawan mutane
Faɗi 20,488,000 (2019)
• Yawan mutane 74.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Mooré
Harshen Bissa
Dioula
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma
Yawan fili 274,200 km²
Wuri mafi tsayi Dutsen Tenakourou (749 m)
Wuri mafi ƙasa Black Volta (200 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Republic of Upper Volta (en) Fassara, French West Africa (en) Fassara da Emirate of Liptako (en) Fassara
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya da Mulkin Soja
Majalisar zartarwa Patriotic Movement for Safeguard and Restoration (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasar Burkina Faso Ibrahim Traore (6 Oktoba 2022)
• Prime Minister of Burkina Faso (en) Fassara Apollinaire Joachim Kyélem de Tambèla (en) Fassara (23 ga Janairu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 19,737,616,003 $ (2021)
Kuɗi CFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .bf (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +226
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 17 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasa BF
Wasu abun

Yanar gizo gouvernement.gov.bf…
wasu 'yan kasar burkina faso
Kasar burkina faso
Ibrahim Traoré shugaban kasar ta Burkina Faso
burkina faso
Manuniyar burkina
Burkina faso crisis
kayan fuskar kada a burkina
Mosque papillon a burkina
kauyen tiebele a burkina

Burkina Faso ƙasa ce dake yankin yammacin Afirka. A da chan ana kiranta da suna "Upper Volta", ƙasar Faransa suka yi mulkin mallaka a ƙasar Burkina Faso. Kuma ƙasar ta samu 'yancin kanta a shekara ta Alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin 1960. Birnin Ouagadougou ne babban birnin ƙasar. A ƙidaya da akayi a shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005 ya nuna cewa ƙasar Burkina faso na da kimanin mutane 13,228,000 suke zaune a ƙasar. Kasar Burkina faso ta haɗa boda da ƙasar Mali daga arewa maso yamma, kasar Nijar daga arewa maso gabas, ƙasar Benin tafarkin kudu maso gabashin kasar, sai kuma Ƙasar Togo da Ghana daga kudancin kasar, akwai kuma ƙasar côte ƊIvoire wanda ke yankin kudancin kasar. Ana kiran mutane 'yan asalin kasar Burkina faso da suna "Burkinabé" (furuci burr-KEE-na-bey).

niger boda a burkina
burkina ja easte
mai bushi a burkina
kwalliya a burkina
tutar burkina
Wasu mayakan Burkina Faso a karnin baya
Avenue Burkina faso

Tarihi ya nuna cewa ada can, a tsakanin ƙarni na Goma sha biyar zuwa ƙarni na sha-shida al'umma daga mutanen da ake kira Dogon sun zauna a yankin arewacin da arewa-maso-yammacin Burkina faso. A cikin nasara sai Faransa ta karbi mulkin mallaka daga hannun masu mulkin Burkina faso. Bayan Yakin duniya II (na biyu), ƙasar ta yi kira bisa kogin volta. A shekara ta 1960, bisa kogin volta ta yantacciyar daga Faransa. A shekara ta 1984, an canza sunan ƙasar zuwa Burkina faso.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe