Tafkin Kainji
Appearance
Tafkin Kainji | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 150 m |
Yawan fili | 1,150 km² |
Vertical depth (en) | 121 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°24′22″N 4°33′52″E / 10.4061°N 4.5644°E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Neja da Kebbi |
Protected area (en) | Gidan shakatawa na Kainji |
Hydrography (en) | |
Inflow (en) |
duba
|
Outflows (en) | Nijar |
Watershed area (en) | 500 mi² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
Kogin Kainji, yana arewacin Najeriya, Rizabuwa ne a kogin Neja. An sameshi daga Dam ɗin Kainji. An kafa shi a shekarar 1968 yana daga wani sashe na Jihar Neja da Jihar Kebbi. Dam ɗin Kainji wanda ya ke a kusa da wurin shaƙatawa na tarayya (Kainji Lake National Park) KNLP, Wanda yake kusa da Dam. Yana ɗaya daga cikin tsofaffin wurin shaƙatawa wanda aka Kafa shi a shekarar 1976.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kainji Lake". Encyclopædia Britannica. Retrieved July 5, 2023.